Duk macen da zata ke yin wannan hadin babu shakka zata kece raini, kuma zatafita daban a cikin mata
KARANTA: Idan kasan baka iya yin mintuna 8 kana jima'i ka gaggauta yin wannan hadin
KARANTA: Siffofin Da Suke Hana A Auri Mace
KARANTA:Yadda Zaki Kula Da Lafiyar Nonon ki Da Kanki Batare DA Kinje Asibiti Ba
Ki nemi wadannan
- Garin Lalle cokali 2.
- Garin ganyen Magarya cokali 2.
- Garin Raihan (rai-dore) cokali 2.
- Garin ganyen gasaya cokali 2. Optional (shi ba dole bane).
Za ki tafasa su baki daya da ruwa kofi biyu ko uku mai kyau. Idan ya tafasa kin sauke sai ki surka kwatankwacin yadda zaki iya zama ciki da dumi sannan ki rika shiga kina zama na tsawon Minti 15.
Idan kin gama kin fito daga ruwan, ki samo garin ganyen lalle cokali daya ki hadashi da Man Kadanya ki kwaba, ki rika shafawa a farjinki kuma kina yin matsi dashi.
In sha Allahu zaki dena jin wannan Qaikayin, kuma ruwan zai dena fito miki.
Sannan kuma ki rika dafa hulba tare da kustul Hindi kina sha. In sha Allahu sanyin zai bar jikinki baki daya har abada. Idan har kinyi wannan baiyi ba to gaskia akwai yiyuwar junnu ne....
Allah yasa mu dace.
MAGANIN CIWON MARA
ki sami:
- zuma
- zaitun
ki sha babban cokali ( 2 ) na kowane safe da yamma in shaa Allah zata daina. Allah ya sauwake.