Bambancin Durin siririyar mace da mace mai kiba



Bambancin Durin siririyar mace da mace mai kiba domin masu aure zalla 






Game da tambayoyin da muke samu daga wajen wasu masu sauraran mu cewa Wai shin menene bambancin siririyar mace da mai kiba wajen dadi ta fuskar jima'i.


To Kamar dai yadda kuka sani wannan shafin na duniyar ilimi yana kokari ne wajen kawo muku hanyoyi na sanin ilimin jima'i a saukake na gyara zamantakewar aure da  kuma sirrikan magungunan gargajiya da muke kawo muku sannan kuma a karshen wannan video zan ajiye muku video ku kalla domin karin bayani. 


To a bisa binkicen da mukayi da kuma tuntubar masana ilimin jima'i mun tattaro muku bayanai game da wannan bambancin dake tsakanin siririyar mace da kuma mai kiba.


Amma a cikin wannan video na yau zamu kawo muku sirrin siririyar mace wanda kuma a gobe sai mu kawo muku na mace mai kiba. 

Masana ilimin jima'i su bayyana abubuwa da dama Wanda siririyar mace take dasu da suka sha bambam da na mace mai kiba. 


Ga dai wasu daga cikin wannan abubuwan da masanan suka bayyana Kamar haka:


(1) Sun yi bayanin cewa ita mace sirririya bawai dole ya kasance ace yadda kuke ganin ta sirriya ba ace haka gaban ta yake sirri ba. Sunce Yawancin siraran mata zaka same su gaban su a ciki yake kuma da fadi. 


 (2) Kuma sun bayyana cewa Yawancin mata sirara zaka same su basuda zurfin gaba sosai. Amma Kuma suna da dadin dan-dano a wajen jima'i domin zaka sarrafa su yadda ranka keso.


(3) Kuma masanan sun ce ita siririyar mace zaka iya yi mata kowane irin style wato (Salo) na kwanciya. Ma'ana zaka sarrafa su yadda kakeso shiyasa ake bayyana su da cewa sunfi dadin jimai. 


(4) Bugu da Kari masanan sun bayyana cewa siraran mata Yawancin su jaraba ne da su yayin da ake yin jima'i dasu. kuma suna so suga namiji ya dade akan su ana harka, domin su basu fiya gajiya ba domin suna da sha'awa mai karfi shiyasa masanan suka ce idan kasan cewa matar ka siririyar mace ce to kayi kokari ka ringa biya mata bukatar ta, Sannan kuma suka ce idan kasan kai din mai saurin inzali ne to kayi gaggawar neman magani domin tabbatar da cewa kana biya mata bukatar ta yadda ya kamata. 


(5)kuma Yawancin siraran mata sunfi son namiji mai tsaka_tsakin gaba kuma mai kaurin gaba ma'ana shi ba mai tsawo ba kuma ba gajere ba.

A takaice dai siririyar mace tanada dadi domin zakayi duk yadda kaso da ita a cewar masanan. 

A gobe kuma idan kuna biye damu zakuji sirrin mace mai kiba wanda shima masanan suka bayyana. 

Ga video da nace zan ajiye muku 




Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post