Abin Da ‘Yan Yankin Kudu Maso Gabashin Najeriya Ke Cewa Kan Kama Nnamdi Kanu

A ranar Talata Ministan shari’a Malami Abubakar ya bayyana cewa an cafke Kanu wanda yanzu haka yana tsare a ofishin jami’an DSS yana jiran shari’a.


KARANTA: Yanzu-yanzu an kama shugaban Kungiyar IPOB Nnamdi Kanu

KARANTA: Illolin yin jima'i ta dubura ga lafiyar jiki

KARANTA: Illolin dake faruwa da Budurwar da ta bari Saurayin ta yai zina da ita


Yan Najeriya na ci gaba da bayyana ra’ayoyi mabanbanta a yankin kudu maso gabashin kasar dangane da sake kama shugaban kungiyar IPOB Nnamdi Kanu da hukumomin kasar suka yi.


Hakan na faruwa ne yayin da hukumomin Najeriya ke kokarin maido da cikakken zaman lafiya a yankin.


A ranar Talata Ministan shari’a Malami Abubakar ya bayyana cewa an cafke Kanu wanda yanzu haka yana tsare a ofishin jami’an DSS yana jiran shari’a.


Ko da yake ministan bai fadi inda aka kama Kanu da kuma yadda aka kama shi, amma tuni har an gurfanar da shi a gaban kotu a ranar Talata.

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post