Yadda Zaku Magance Kansar Nono (DA GANYEN GWAIBA)
KARANTA: Yadda Zaki Kula Da Lafiyar Nonon ki Da Kanki Batare DA Kinje Asibiti Ba
KARANTA: Yadda ake amfani da Zuma wajen gyaran fata
KARANTA: Yadda Zaki Sa Gabanki Yayi Damshi, Koda Kin Haifi Yara Goma, Mijinki Zaiji ki Kamar Amarya
Assalamu Alaikum Warahmatullahi Ta'alawabarakatuhu. 'Yan uwa na barkan mu da sake saduwa daku a wannan lokacin fatan mun cikin koshin lafiya.
A yau kamar yadda a kwana biyu muke kawo bayanin mu akan fa'idoji na magani daga tsirrai namu na gida,to yau ma cikin yardar Allah ga wata fa'ida ga yan uwan mu mata akan matsalar kansar nono, Idan anyi amfani da wannan hanyar za'a samu waraka cikin yardar Allah.
Abubuwan da Zaku nema guda biyu ne Kamar haka:
1. Ganyen gwaiba
2. Ruwa
Yadda za'a hada shine Kamar haka
Da farko zaa samu ganyen gwaiba Kamar guda 3, sai ruwa adadin litre 1 sai a tafasa ganyen da ruwan. Bayan ya wuce sai a raba maganin gida 3 a sha sau 3 a rana, safe, yamma, da kuma dare.
Kuma idan yyai kurji ko kumburi ana samun ganyen gwaiba bushasshe sai a dake shi a kwaɓa da ruwa a rika sakawa a wajen,kuma mace zata iya shan wannan don rigakafi amma na tsawon kwana 3,mai fama da Matsalar kansar kuma sati biyu.