Yadda Zaki Sa Gabanki Yayi Damshi, Koda Kin Haifi Yara Goma, Mijinki Zaiji ki Kamar Amarya




Yadda zakisa gabanki yayi damshi, danko da naso cikin kwanaki kadan 







Assalam Alaikum warahmatullah wabarakatuh! Barkanmu da sake saduwa daku a wannan lokacin a cikin cigaba da shirye_shiryen mu. 
Yau cikin Ikon Allah na zo muku da wata tsaraba wacce duk wata mace musamman wadda sanadin yawan haihuwa yasa ni'imar ta ta ragu, to kiyi wannan hadin Kisha mamaki, domin ni'imar ki zata dawo cikin lokaci kadan kuma wannan hadin har da macen da bata taba haihuwa ba wacce batada Karfin ni'ima itama tana iya yin wannan hadin. 
Ga dai yadda ake yin wannan hadin Kamar haka:

Mataki na farko 1:

yadda macen da ta haifu zata gyara kanta da kuma yan'mata da suka bude kafin a shiga daga ciki da yan'matan da suka hadu da qaddara ta fyade(rape) zaki samu wannan abubuwan Kamar haka, 

(1)Garin Zogale
(2)Qwaro
(3)Man Kadanya
(4)Man Shanu
(5)Man Zogale

Idan kinsamu duk wannan kayan da muka ambata, zaki hadasu waje daya ki cakudasu ki barsu su hade jikin su, idan matar aure ce wacce ta haifu ko kuma bata taba haifuwa ba zaki dibi kadan da yamma kiyi matsi dashi zuwa magariba zaki ga yadda zaki hade gabanki tamkar sabuwar budurwa, sai ki wanke. Bazan ce komai ba sai kinyi kingani. 

Macen da akai mata fyade(rape) bisa kaddara yan'mata kenan ko wadda ta bude kafin ta tayi aure. ke kuma kina saura sati 1 aurenki zakiyi amfani dashi na tsawon kwana 30, zaki hade ki koma a matse cikin Ikon Allah, koda yatsa kikasa bazai iya shigewa wajen ba. Amma yan' mata wanda gaban su bai bude ba (wanda namiji baitaba saduwa da su ba) wlh kar wacce ta hada wannan saboda zaki shiga uku dan zai iya zama maki matsala. Don haka a kiyaye 


Mataki na 2:

Iyaye tun yara suna qanana basu lura da tsarkin su, maike rage qimaar mace ga mijinta duk kyanta? 
mace budurwa ko mataar Aure dole ta kiyaye wannan kuma in tanason ta zama mai qima wajen mijinta dole saita kiyaye tsaftaar farjin ta.
(1) Ba abunda yake saurin hada mace da gyara mace Irin BAGARUWA zaki tafasa bagaruwa ki ajiye ta duk lokacin da zakiyi tsarki kiyi dashi safe da yamma, saiki debi kadan ki zauna a ciki zaki zama a kullum a matse kike. 

Mataki na 3

Ganyen Magarya, mafi akasarin yan'mata sun dauka St bath na ganyen magarya sai matan aure, a'a harda ku duk malaman kiwon lafiya sunyi ittifakin ba wani viginr soap dayakai magarya tsaftace farji.
Zaki tafasa shi saiki tace ki zuba turaren Miski aciki kina wanke gabanki a duk safe da yanmma ko kiyi st bath dashi. Wannan yana daukaka mace wajen mijinta saboda da zakina tashin qamshi kuma Oga xai jiki a matse.

Mataki na 4

 Abubuwan da suke sanya Warin farji sune Kamar haka: qaiqayi, fitar farin ruwa kumburin  farji da sauransu. 
(1)Mace koda yarinyace tsarki da ruwan sanyi yana jawo wannan abu dana lissafa a sama. 
(2)Rashin canxa pant ya wuni shima yana kawo wannan matsalar, mace wayayya tana ajiye panties dozen biyu wato 24 a rana tana canza wasu. 
(3) Saboda duk lokacin da mace tai tsarki danshi yana sauka akan pant dinta kuma hakan yana haifar da warin gaban, hakan kuma yasa mijinki zai ga bakida qima wajen sa.
(4) Rashkn kula dakai bayan gama al'ada (period) yana batama mace farjin ta tare da ni'imaarta. Dole ne budurwa ko matar aure bayan gama period ki nemi turaren Miski kibi dukkan inda jinin ya bata ki gogeshi sannan ki dangwala da auduga kisa a a farjin naki kibar shi har tsawon awa4(4hrs) saiki cire ki shiga wanka. Bayan kin gama wanka daman ganyen magaryan da kika dafa yana ajje saiki zuba Miskin aciki ki shiga ki xauna ya ratsaki zaisa farjinki ya hade sbda budewar da yayi zai koma yana tashin qamshi ga qarin lafiya gaban naki.
Sannan ki markada zogale danye ki tace ki zuba xuma kisha zaki sha labari wajen oga. 
Sannan ki nemi Fruit kiyi kwana 3 kina sha
dukkan abunda ya zuba zai dawo zaki zama daidai kuma zaki kasance daban musamman idan kinada doluwar kishiya da bata san gyaran kanta ba idan kuwa  kishiyarki tana haka to kekam kin kade a wajen Oga
  

 Mataki na 5

Tayaya uwargida zata gyara jikinta lokacin da ta haifu ko tayi yayen baby.
Saboda zakiga dole idan kin haifu komai naki ya ragu nononki sun zube, jiki yayi sako-sako.
Muhimman abinda larabawa ke amfani dashi shine Alkama. 
zaki sami Alkama ki bayar a nika Maki ita kina dama kunu da ita, saiki zuba madarar ruwa, kisamu madara mai kyau ko kuma ki sami asalin madarar shanu kina xubawa akan kunun alkama kina sha. Sannan ku a ki nemi rigar nono(bra) matsattse kina sawa breast naki zasu tashi su tsaya kamar budurwa.
yan'mata ma wanda nonon su ya zube zasu na yin wannan hadin na kunun alkama  suna sha. Kuma bazaki tsaya da yin wannan hadin ba har sai kinga yadda yai maki. 
Tammat Bihamdullah! 
Yi kokarin yin sharing din wannan postin din zuwa al'umma domin su amfana. 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post