Duk mai fama da matsala ta basir ko dattin ciki ko cushewar ciki ga wannan ingantacciyar hanya wacce zaibi domin samun sauki da waraka.
KARANTA: Yadda ake amfani da Zuma wajen gyaran fata
KARANTA: Rashin Sha'awar Namiji a wajen mace da yadda zaki magance Matsalar
KARANTA: Idan kasan bakada aure haramunne kayi wannan hadin
KARANTA: Maganin ciwon sanyi na mata da wanda maza suke dauka wajen saduwa da iyalansu
A nemi wannan kayan hadin guda biyar Kamar haka:
1. Lemon-tsami guda uku
2. Tsohuwar-tsamiya guda uku
3. Jan-gauta guda uku
4. Barkono guda biyar
5. Sabulun sha kamar girman lemon tsami.
Dukkan wadannan abubuwa In aka tashi sai a hade su wajedaya, a jika, su kwana. Kullum sai a tsiyayi rabin kofi a sha da safe kafin a ci abinci. Ana diba ana kara ruwa, har sai ya salamce sannan a zubar.
Wannan magani ne na Basur sosai. Indai ka hada shi zai warke, ka rabu da shi da iznin Allah.
Gargadi, Idan mutum yana da ulcer kar yai wannan hadin.
Ga video ku kalla domin karin bayani
Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.
Daure kunyi share domin al'umma su amfana.