RASHIN SHA'AWAR NAMIJI A WAJEN MACE DA HANYOYIN MAGANI.
Dukkan mace matar aure ko budurwa data samu kanta a yanayi na rashin sha'awar namiji to gaskiya ta hadu da kalubale a bangaren zaman aure Zata fuskanci rashin kulawa a wajen mijinta musamman idan ya fahimci batajin dadin saduwa dashi ballantana ace tanada kishiya shiyasa mata masu dabara basa nunawa namiji suna cikin wannan halin, kokarinsu su gamsar dashi da abinda yakeso.
KARANTA: Ni mace ce mai matsananciyar sha'awa maziyyi yana yawan fitomin ta gabana.
KARANTA:Wata mata ta karya tarihin duniya, ta haifi jarirai 9 a Mali.
Hakika wasu matan tun suna yan mata suke kashe kansu da shan wasu magunguna marasa inganci da sunan ya rage musu sha'awa wasu har jar kanwa suke jikawa da lemon tsami sunasha don ya rage musu sha awarsu kuma wannan duk kuskurene idan har bazaki iya azumiba to ki ajiye burin rayuwa kiyi aure domin ita Sha'awa ajikin mace ko namiji ba cuta bace amma rashinta kuma cutace bazaki gane hakanba saita faru dake koda yake namiji be cika damuwa don bashida sha'awar mace ba amma kuma matarsa zata rasa kulawa. To idan aka ce rashin sha'awa ga mace ko rashin jin dadin jima'i to ya hada abubuwa da yawa amma masana sirrin jima'i suna takaita bayanin gida uku kamar haka.
(1) Na farko akwai wacce tana sha'awar namiji hasalima ko zancen jima’i tayi da namiji koda a wayane ko a chat zataji farjinta ya jike alamun sha'awa zata bayyana a fuskarta zataji sha'war namiji ya sadu da ita amma da zaran namiji ya saka azzakarinsa a farjinta saita rasa ina dadin yake, ita wannan tana bukatar kyakyawar kulawar soyayya a wajen mijinta ya kamata mijinki yasan hanyoyin yadda zai sarrafa mace da sanin wuraren da mace takeso namiji ya taba ajikinta musamman lokacin jima'i, kuma soyayya itama tanada muhimmanci a wannan lokacin wato tana saka mace jindadin jima'i.
(2) NA biyu kuma shine, akwai wacce ita kuma kwata-kwata bata sha'awa ita ko za ayi wata daya ko biyu ba'a tabbata ba batada matsala, tobidan kin samu kanki acikin wannan halin akwai tambaya a kanki kina mafarkin namiji? kinada jinnu ma'ana suna tashi? idan duk babu daya to kici gaba da shan maganin karin sha'awa amma wanda zaki hada da kanki wannan duk muna bayaninsu a post Ko a youtube channel namu. To idan kuma kina mafarki ko kinada jinnu suma suna daukewa mace sha'awa ta zahiri saboda surinka saduwa da ita a mafarki sannan zasu iya barin mijinki ya rinka jin dadinki idan sunga dama shima su hanashi saiya rinka jinki salam kamar ba mace ba, ko kuma su hanaki ni'ima lokacin saduwa saiki bushe sai anyi da karfi ta shiga, to gaskkiya wannan matsalace kuma wani lokacin sihiri akeyiwa mace hakan take faruwa kiyi kokari ayi miki ruqiyya wacce ta dace da sunna kema kici gaba da addu'a kuma kina kwanciya da alwala idan zaki kwanta ki karanta wasu ayoyi daga cikin qur'ani sannan kina share shimfida kafin kwanciya kuma keda mai gida ku rinka addu'a kafin ku fara jima'i insha allahu zakiyi mamaki.
(3) Na uku kuma haka kuma akwai mace wacce tana sha awar namiji amma ta fiso ya saka mata yatsa a farjinta tafi jindadi idan ya saka mata azzakarinsa sai taji dadin ya ragu kuma irinsu zaka samesu da bushewar farji, to irin wannan itama tana bukatar kulawa ta musamman daga wajen mijinta sannan kada kiyi wasa da gyaran jiki da kuma tsaftar farji. To amma inaso ki gane shifa jin dadin jima'i ya danganta daga ke wato ina nufin yaya sha'awarki take, domin yawan sha'awarki shine yawan jindadinki yana iya kasancewa haka allah ya haliccceki dama sha'awarki gajeriyace ba iirin ta sauran mata ba sai kiji kawarki tana baki labari jin dadin da takeyi a wajen jima i to zai iya kasancewa dama ta fiki sha'awa ko kuma tafiki samun kulawa a wajen mijinta kinga kada kice dole sai kinji dadi irin nata
TO YAYA MACE ZATAYI TA ZAMA ME SHA'AWA?
da farko kada kibari mijinki ya fahimci bayajin dadinki ya kamata ki daure ki rinka nuna masa jindadinki koda kuwa ba dadinsa kikejiba domin duk lokacinda mijinki ya fahimci kina saduwa dashine a dole bakyajin dadinsa to tabbas akwai matsala shi namiji yanaso yaga matarsa tanajin dadinsa hakan yana sakawa yaji baya bukatar karin aure kuma zaki shiga zuciyarsa sosai Sannan ki tabbatar bakida ciwon sanyi (infection) shima yana iya hana mace ni'ima ko jindadi.
Duk maganin da tayi zai iya zama a banza dole sai kinyi kokarin magance wannan matsalar Sannan ki kasance me amfani da man ayu me kyau (original) shima yana karawa mace jindadin jima'i i zaki shafashi a gabanki bawai cikin farjin ki ba zakiji sha'awar namiji sosai.
Sannan zaki iya samun danyen zogale ki markadashi saiki tace wannan ruwan ki zuba masa kanunfari da zuma kina sha safe da yamma Sannan idan kinada tabbacin aljanune suka hanaki Sha'awa ko kuma sihiri akayi miki ga yanda zakiyi.
Kisamu man habba da man zaitun sai kiyi musu rukuya a ciki kuma ki karanta ayatush-shifa da allahumma rabban-nasi da bismillahi da kula’uzai da kul-huwa kafa uku-uku saiki dinga shafawa kuma kina sha safe da yamma sannan kuma ki samu turare mai kamshi wanda kanshinsa yake da dadi sosai shima kiyi masa rukuya a ciki saiki dinga shafawa a wurare talatin na jikinki, wuraren kuma sune kamar haka:-
- Kan gashin giranki
- Ramin kunnuwanki
- Kofofin hancinki
- Kan nonuwanki
5-Kan farjinki da kan dubura sannan sai kan yatsun hannayenki guda goma da kan yatsun kafafuwanki guda goma sai ta kwanta. kuma duk lokacin da zaki kwanta ki kwanta da alwala sannan kina share shimfida haka zakiyi kullum har kwana goma.