Wani matashi zai Fara tattaki da kafar sa tun daga katsina Zuwa kaduna domin bayyana soyayyarsa ga Jaruma Rahma Sadau
KARANTA: An Kashe Makiyayi Daya da Shanu 52 A Sabon Harin Filato
KARANTA: Mata shin sau nawa kuke duba lafiyar farjinku a rana, ga wasu hanyoyi da zasu taimaka muku
KARANTA: Wasu hanyoyi 8 da zaka kiyaye lafiyar maniyyinka
Wani saurayi mai suna Nazifi Naziru Kasanki, yayi alwashin tattaki tun daga jihar sa ta Katsina har ya zuwa jihar kaduna domin ya bayyana soyayyar sa ga jaruman wasan kwaikwayo wato RAHMA SADAU ( Rahma Sadau Fans )
Saurayi yaron dae yace ya jima da fadawa a cikin wannan soyayyar tun biyo bayan wata haduwa da suka taba yi dashi da ita a lokacin sunzo daukar film a lokacin yana karatu college kimiyya ta Katsina.
Saurayin yace yayi wannan alwashin ne duk da matsalar da ake fuskanta ta tsaro a hanyar.