Kungiyar Boko Haram Ta Raba Kudin Azumin Ramadan, Ga Mazauna Borno, Yobe.
Shafin labarai na jaridar Sahara ya tabbatar da cewa kunshin da maharan suka raba sun hada da shinkafa, wake, gero, masara, sukari, taliya da kuma kyaututtuka na kudi.
Mayakan kungiyar Boko Haram masu samun goyon bayan kungiyar IS, reshen yammacin Africa wanda akafi sani da (ISWAP), wanda a shekarun baya ake kira da Jamā'at Ahl as-Sunnah lid-Da'wah wa'l-Jihād sun raba kayayyakin jin dadin Ramadan ga wasu mazauna yankin na jihohin Borno da Yobe.
An tattaro cewa kunshin da maharan suka raba sun hada da shinkafa, wake, gero, masara, sukari, taliya da kyaututtukan kudi.
Allah ya kyauta
ReplyDelete