Hanyoyin Da Zaku Duba Lafiyar Farjin Ku A Kullum - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Hanyoyin Da Zaku Duba Lafiyar Farjin Ku A Kullum



Mata, sau nawa kuke duba al'aurarku ko farjinku a cikin yini guda? Maza, shin kuna duba farjin matan ku (abokiyar zaman ku wani lokacin domin tabbatar da lafiyar sa)


KARANTA: Wasu hanyoyi 8 da zaka kiyaye lafiyar maniyyinka

KARANTA: Yaya kuke ji idan kunayin istimna'i, wato wasa da al'aura

KARANTA: Bambancin maniyyin namiji da maniyyin mace


Mata Yana da mahimmanci sosai ku ringa duba farjinku ko al'aurar ku a koda yaushe da abin da yake sabo (bokon abu) ko kuma na ‘al'ada’ a gare ku don ku iya gano lokacin da akwai wasu canje-canje da farjin naku ya samu. 


Akwai wadatattun hanyoyi na yau da kullun waÉ—anda zasu iya canzawa kuma waÉ—annan canje-canjen na iya haÉ—uwa da samun canji daga farji ko ma canje-canje na hormone yayin da kuke al'ada. Wasu matan idan suna al'ada sukan samu matsaloli da canji a gaban su saboda rashin kulawa da tsaftace al'aurar yadda ya kamata. Ya zama wajibi mata suke duba yanayin canjin da farjin su yake samu domin kiyaye lafiyar sa da dan-danon sa. 


Babban abin da zaku lura dashi anan shine  idan kun lura da canjin da ya shafi rashin jin daÉ—i, zafi, fitar wani abu na daban daga al'aurar ku wanda baku saba gani ba ko kuma canjin Æ™anshin da baku saba jin irinsa a gare ku ba, to lallai a nemi likita nan da nan domin sanin abubuwan da suke faruwa da kuma daukar mataki.


KARANTA: Rashin Sha'awar Namiji a wajen mace da yadda zaki magance Matsalar

Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel