KARANTA: Yan Bindiga Sun Kashe Babban Dan Sarkin Kontagora A Jihar Niger
KARANTA: Sarkin Kano ya tsallake Rijiya da baya sakamakon matsalar injin da jirgin Max Air ya samu
KARANTA: An Kashe Makiyayi Daya da Shanu 52 A Sabon Harin Filato
Rundunar Hisbah ta Jihar Kano ta yi Arangama da wani Matashi Mai Suna Idris da ya Rikide Zuwa A'isha.
Jami'an na yan sanda sunyi nasarar cafke matashin ne a farautar da suke yi domin kamo matasa mara sa ji. Kamar yadda shafin gidan Radio Aminci ya wallafa a shafin su na Facebook.