Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa wasu mutanen basa ganin Alherin Gwamnatinsa.
KARANTA:Cutar Corona Ta Kashe Fiye da Muatne Dubu 4,000 a rana daya a Indiya
KARANTA:Maza masu dogon hanci sunfi girman azzakari, masana kimmiya
KARANTA: Banyi bude baki ba na Sadu da Matata, ya matsayin Azumi na yake?
Yace ko da sun yi abin kirki basa yabawa.
Ya bayyana hakane yayin karbar kwamitin tattalin arziki a fadarza, Shugaban yace zasu baiwa bangaren noman rani muhimmanci. A cewar Jaridar Muryar 'Yanci.
Shugaba Buhari yace, sun rufe iyaka, aka samu wasu manyan motoci da shinkafa , yacewa Shugaban Kwastam a kwacesu a sayar da shinkafar da motocin a saka a Asusun gwamnati, yace amma duk da haka basu daina ba.
Yace an hana shigo da makamai, yace duk wanda aka gani da AK47 a kashe amma shima basu daina ba, yace ya kamata ace mutane suna nuna kishin kasa.