ZAMUYI RAMUWA AKAN DUK WANI MAKIYAYI DA AKA KASHE A KUDU MASO GABAS, MIYATTI ALLAH



Zamu rama Mutuwar Duk Wani Makiyayi Da Aka Kashe A Kudu Maso Gabas wanda Kungiyar IPOB ta Nnamdi Kanu suke yi. 

Gwamnatin Kano to kori ma'aikatan ta 4 daga aiki

Daya daga cikin kungiyoyin makiyaya a Najeriya, Miyetti Allah Kautal Hore, ta bukaci hukumomin tsaro da suyi maganin "yan ta'adda da ke kashe" Fulani makiyaya a Kudu maso Gabas. 



Mai magana da yawun kungiyar, Saleh Alhassan ne ya bayyana hakan yayin da yake maida martani game da kisan daya daga cikin kwamandojin kungiyar 'yan asalin yankin Biafra da jami'an tsaro suka kashe a ranar Asabar din da ta gabata.

Gwamnan Zamfara yayi kira da yan bindiga da su Mika kai cikin kwana 3 Ko su fuskanci fushin gwamnatin


Anyi garkuwa da ma'aikatan lafiya a kaduna

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

1 Comments

  1. ABINDA.DAN.AREWA..BAI.SNIBA..SHINW..BAYA.DA..WA.NI..GATA..KO.KALIHU,.A..NIJERIYA...MANYANMU..IDAN..SUNYI..MAGANA..MAGANAN..KUDINE..

    ReplyDelete
Previous Post Next Post