Kungiyar kwallon kafa ta Juventus ta shaida wa manema labarai cewa dan wasan gabanta dan kasar Portugal Cristiano Ronaldo bazai buga wasa wanda kungiyar zatai da Atlanta ba.
Mai horar da Kungiyar Andrea Pirlo yace dan wasan mai shekaru 36 wanda a halin yanzu yaci kwallaye 25 a gasar, zai huta a wasan da zasu Kara da Atlanta don kaucewa samun wani mummunan raunin.
Andrea Pirlo ya shaidawa manema labarai cewa rashin Ronaldo babban kalubale ne ga kungiyar ta mu. Ronaldo bazai buga wasan ba saboda raunin da yake fama dashi,