MINISTAN WUTAR LANTARKI YA NEMI AFUWAR YAN NIGERIA DALILIN RASHIN WUTA - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

MINISTAN WUTAR LANTARKI YA NEMI AFUWAR YAN NIGERIA DALILIN RASHIN WUTA



DALILIN RASHIN WUTAR LANTARKI A NIGERIA 


Ministan lantarki Injiya Sale Mamman ya nemi afuwar Æ´an Najeriya kan rashin samun wuta yana mai cewa nan ba da jimawa ba komai zai gyaru ya koma dai_dai a cewar sa.

Ministan dai ya alaƙanta rashin wutar da ake fama da shi, da matsalolin da ake fuskanta a cibiyoyin raba wutar lantarki guda takwas na ƙasar.

Sannan kuma ya ce an rufe cibiyar wuta ta Jebba domin yin wasu gyare-gyare da a kan yi kowacce shekara.

Haka zalika ya bayyana wasu ciboyoyi bakwai da suka hada da Geregu, Sapele, Omotosho,  Gbarain, Omuku, Paras da Alaoji da ya ce suna fama da Æ™arancin iskar gas, yayin da da tashar samar da wuta daga ruwa ta Shiroro ke buÆ™atar gyara inji ministan. 

Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel