MAGANIN CIWON SANYI NA MATA DA WANDA MAZA SUKE DAUKA WAJEN SADUWA DA IYALAN SU - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

MAGANIN CIWON SANYI NA MATA DA WANDA MAZA SUKE DAUKA WAJEN SADUWA DA IYALAN SU



MAGANIN CIWON SANYIN MATA DA WANDA MAZA SUKE DAUKA WAJEN SADUWA DA MATAN SU WATO ( INFECTIONS )


(1) A samu namijin goro guda 5,


(2)  a samu citta mai ashar (mai yatsu) guda 4, ko 5


 (3) a samu tafarnuwa guda 3 a ko 4  ajajjaga su,


(4) lemon tsami guda 5, 

Sai ayanka su kanana Kuma a jajjaga su,

Shikuma lemon tsamin ayanka shi amatsa ruwan acikin tukunya Kuma ajefa bawon aciki atafasa su duka, 

Atace kafin asha, idan kuma babu dadin sha to azuba zuma idan za'asha dan yayi dandano,


Asha rabin kofi sau uku 3 a Rana  na tsahon sati 2,


Insha Allah za'a samu nasara. 


Kuma hadin yana maganin gonoria


Dan girman Allah kuyi sharing Dan al'umma su amfana,


Allah Ya sa mudace baki daya Ameen.


.

Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel