DAN TSOHON SHUGABAN KASAR CHAD JANAR MAHAMAT YA ZAMA SABON SHUGABAN KASAR CHAD
Janar Mahamat Idriss Deby mai kimanin shekaru 37 wanda da ne ga marigayi tsohon shugaban kasar Chadi Idriss Deby ya zama sabon shugaban rikon kwarya na kasar bayan mutuwar da mahaifinsa wanda ya kwashe fiye da shekaru 30 yana mulkin kasar ya yi a ranar Talata.
Tags:
Labaran Duniya