HADIN NAMIJIN GORO DA MADARA
Assalam Alaikum warahmatullah wabarakatuh!
Barkanmu da sake saduwa daku a wannan lokacin. A yau insha Allah zakuji wani sirri wanda ya kamata duk wani namiji yai amfani dashi, musamman namijin dake fama da matsalar rashin kuzari, karancin maniyyi, saurin kawowa da rashin dadewa ana gudanar da jima'i. To ka ringa yin wannan hadin kasha mamaki.
Munyi video akan wannan hadin kuma munyi bayani sosai akansa, ga wanda yakeson karin bayani zan ajiye muku link din video a Karshen wannan rubutun.
Sai an hada akan San na kwarai Hadin namijin goro da madara.
Yadda ake yin wannan hadin ba wuya abu 2 kawai ake so
Gwangwanin madara da namijin goro guda biyar
(1) Namijin Goro
Da farko za'a sami garin namijin goro idan ba'a samu garin ba sai a siyo a shanya shi ya bushe a daka shi sai a Samu mazubi Mai kyau a zuba shi a ciki.
(2) Madarar Gwangwani
sai a Sami madara ta Gwangwani guda 1 peak Ko Luna Ko crown, Idan an samu wadannan abubuwan da muka ambata wato (garin namijin goro da madara)
Ga yadda za'ayi wannan hadin
Sai a samu mazubi mai kyau a zuba wannan garin namijin goron a ciki sannan a juye wannan madarar a cikin wannan namijin goron da aka zuba a mazubi, bayan an zuba sai a juya shi ma'ana a cakuda shi su hade sai a Sami karamar rariya mai tsafta a tace wannan namijin goron da madara a tabbatar garin namijin goron ya fita sai ruwan madarar kawai sai a zubar da garin namijin goron bayan ka gama tacewa sai ka shanye.
Kayi wannan hadin duk bayan kwana 4 na tsawon kwana 40 zaka sha mamaki sosai.
Idan kasha wannan hadin to zaka sami Karin ni'ma, Karin kuzari da dadewa ana yin jima'i kuma zakaga yadda ruwan maniiyin ka zai karu.
Ga video zaku iya kalla domin karin bayani.
Thanks very much
ReplyDelete