Shugaban kasar Nigeria Muhammadu Buhari tare da takwaran sa sabon shugaban kasar Niger jim kadan bayan sun sha ruwa a fadar shugaban kasa dake Abuja.
Bazoum Mohammed dai tun bayan rantsar dashi a matsayin shugaban kasar jamhuriyar ta Niger, wannan nan ne Karon sa na farko da yakawo ziyara zuwa Nigeria.
Tags:
Labaran Duniya