Labaran Duniya
CIKIN HOTUNA SHUGABA MOHAMMAD BUHARI YA HALARCI ZAMAN TAFSEER A MASALLACIN FADAR SA DAKE ABUJA
Tuesday, April 20, 2021
0
Shugaban kasar Nigeria Muhammad Buhari yau ya samu damar halartar karatun tafseer a masallacin dake cikin fadar sa a Abuja.
Kusan duk shekara ana ganin shugaban yakan halarci zaman karatun tafseer a cikin fadar tasa.
Shin wane fata zaku yiwa shugaban.
daga Femi Adesina
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment