AN TSAYAR DA WASA SABODA A BAWA WANI DAN WASA MUSULMI DAMAR BUDE BAKI - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

AN TSAYAR DA WASA SABODA A BAWA WANI DAN WASA MUSULMI DAMAR BUDE BAKI



Wannan shi ne abin da ya sa kwallon kafa ya zama abin birgewa."


Wesley Fofana ya nuna godiyar sa bayan an É—an dakatar da wasan da Kungiyar sa ta Kara tsakanin Leicester City da Crystal Palace don ya samu damar yin buda baki a cikin watan  Ramadan. 


ÆŠan Æ™wallon Leicester City Wesley Fofana ya yi buÉ—a baki yayin da suke tsaka da buga wasan Premier League da Crystal Palace a daren Litinin. 


Kuna iya yin ƙwallo da azumi kuwa?

Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel