ABUBUWA BIYAR DA ZAKA YI YAYIN DA KAJI KIRAN SALLAH
01- KWAIKWAYON MAI KIRAN SALLAH.
• Duk abinda mai kiran Sallah ya faɗa zaka faɗa, amma idan ya zo fadan HAYYA ALAL FALA DA HAYYA ALAS SALAH, to anan kai sai kace, LA HAULA WALA QUWWATA ILLA BILLAH. (Idan ka yi haka har zuciya da baki, zaka shiga Aljannah - Muslim)
02- SANNAN AYI WANNAN ZIKIRI
• أَشْـهَدُ أَنْ لَا إِلـهَ إِلاَّ اللّهُ وَحْـدَهُ لَا شَـرِيكَ لَـهُ وَأَنَّ محَمَّـداً عَبْـدُهُ وَرَسُـولُهُ، رَضِيـتُ بِاللَّهِ رَبَّاً، وَبِمُحَمَّـدٍ رَسُـولاً، وَبِالإِسْلَامِ دِينـاً
• 'Aash-hadu 'an laa 'ilaaha 'illallaahu wahdahu laa shareeka lahu wa 'anna Muhammadan 'abduhu wa Rasooluhu, radheetu billaahi Rabban, wa bi-Muhammadin Rasoolan wa bil'islaami deenan.
03- YIMA ANNABI SALATI
• اللّهُمّ صَلّ عَلَى مُحَمّدٍ وَآلِ مُحَمّدٍ
• Allahumma salli Ala Muhammadin wa ali Muhammad.
04- YIMA ANNABI ADDU'A
• اللَّهُـمَّ رَبَّ هَذِهِ الدَّعْـوَةِ التَّـامَّةِ، وَالصَّلَاةِ القَـائِمَة، آتِ مُحَـمَّداً الوَسِيـلَةَ وَالْفَضِـيلَةَ، وَابْعَـثْهُ مَقَـامـاً مَحْـمُوداً الَّذِي وَعَـدْتَهُ.
•Allaahumma Rabba hazihid-da 'watit-taammati wassalaatil-qaa'imati, 'aati Muhammadanil-waseelata walfadheelata, wab 'ath-hu maqaamam-mahmoodanil-lazi wa'adtahu.
05- SANNAN KA YIMA KANKA ADDU'A:
•Manzon Allah (SAW) yace: "Addu'a tsakanin kiran sallah da iƙama ba'a mayar da ita. - Tirmidhi
Kana yin waɗannan abubuwa biyar duk sanda ka ji kiran Sallah??
Allah Ta'ala ya taimaka.
Dan Allah ku turawa sauran al'umma su amfana su ma.