Gwamnatin Nigeria ta kama wasu daga cikin 'yan boko haram ta saka su a gidan yari Kirikiri ba tare da anyi musu shari'a ba suna tsare har kawo yanzu tun shekarar 2009.
Jaridar Sahara ta rawaito cewa masu laifin an kama su ne yankin arewa maso gabas daga nan kuma aka dawo dasu kurku-kun Lagos inda suke korafin cewa an hana su ganawa da iyalansu, 'yan uwansu da kuma lauyoyin su.
Masu kula da hakkin masu zaman kurkuku a madadin wadann 'yan boko haram su 101 sun maka gwamnatin tarayya zuwa kotu domin bi musu hakkin su.
Binkice ya tabbatar da sunayen wadannan' yan boko haram su 101 wanda a ranar Litinin mai zuwa 8, Maris mai shari'a Liman na kotun gwamnatin tarayya dake Ikoyi a jihar Lagos ya gabatar da sunayen.
Ga jerin sunayen wadannan yan boko haram wanda aka rufe su ba tare da anyi musu shari'a ba.
1. MUHAMMAD RIDWAN
2. MALAM AJI
3. MUHAMMAD BUKAR
4. KACHALA UMARA
5. TIJJANI IBRAHIM
6. ABBA HASSAN
7. MUHAMMAD TAHIR
8. ABDURRAHMAN MUHAMMAD
9. MUSA FUSHIMNGAMDU
10. ISYAKU HALADU
11. MUHAMMAD MUSA
12. ABUBAKAR AMINAMI
13. MUHAMMAD TAHIR MAHMUD TCHAD
14. MUHAMMAD MUHAMMAD
15. ABDULLAHI ADAMU
16. IDRISS ABUBAKAR
17. ADAMUALKASIM
18. ABDULLAHI ABUBAKAR
19. BAFFA AJIBUKAR
20. MODUKIME SALE
21. ALHAJI MODUGREMA
22. AHMAD ABUZAR
23. BABA GANAWALI
24. YUNUSA IBRAHIM SABO
25. ADAM KONTO
26. MUHAMMAD MUKTAR
27. ABBA HASSAN
28. MUHAMMAD ABBA MAMMAN
29. ABU UMARU
30. ALI USMAN
31. ABDULLAHI ABUBAKAR MUBI
32. SALE ADAMU
33. ABDULWAHEED IBRAHIM
34. ALHAJI ABUBAKAR ABUBAKAR
35. MUHAMMAD ABUBAKAR
36. IDRIS HASHIM
37. ABU BARRA ABUBAKAR
38. BABA GANAMODU
39. MUHAMMAD ALI
40. ABDULLAH ABUBAKAR
41. MUHAMMAD HILANTA
42. MUHAMMAD MUKTAR
43. ABDULWAHID ABDULSSALAM
44. ADAMU ABDULLAHI
45. ALIYU ABDULLAHI
46. ALKASEEM ABDULAHI
47. HUSAINI ALIYU
48. ABDULLAHI ISAH
49. HUSAINI YUSUF
50. YUSUF MUHAMMAD HAMISU
51. MUHAMMAD YAKUBU
52. SALISU BILYAMINU
53. BULAMA MUHAMMAD
54. HARUNA UMARU
55. ABDULLAHI ABUBAKAR
56. HARUNA SHITU
57. ABDUSALLAM MUHAMMAD
58. KABIRU LADAN
59. MANSUR MUHAMMAD
60. ABDULLAH ALIYU
61. ABDULMUMMEEN IBRAHIM
62. MUHAMMAD LAWAN
63. HARUNA ADAMU
64. KABIRU IBRAHIM
65. UMAR ABUBAKAR
66. NASURU GARBA
67. HAMZA YAKUBU
68. MUSA ALI
69. MUHAMMAD AUWAL
70. NURA ABDULLAH
71. SA’ADU ABDURRAUF
72. SULAIMAN JIBIRIN
73. YAKUBU BELLO
74. ADAMU SAIDU
75. MUHAMMAD JIDDA
76. ABUBAKAR NA TUKA
77. ABBA HASSAN
78. MAJI UMARU
79. UMARU ADAMU SUBARI
80. IBRAHIM ABBA
81. MUHAMMAD NUR HASSAN
82. BABA GANA MUSA
83. MUHAMMAD YUSUF
84. SADIQ BUBA
85. ADAMU MUSA
86. MUSTAFA YAHYA
87. MUHAMMAD MUKTAR
88. UMARA TIJJANI
89. UMAR BREMA
90. SULEIMAN ADAMU
91. MUHAMMAD MUAZU
92. KABIRU AMINU
93. SIRAJA ABDULLAH
94. HUSAINI ABDULLAH
95. HAMISU ABDULLAH
96. ALIYU ABUBAKAR
97. ISA AHMAD
98. ALHAJI KAMBAR
99. AUWAL MATI
100. BASHIRU HAMISU
101. AHMAD YUSUF