SIRRIN HADIN AVOCADO DA BANANA IDAN ZAKAYI JIMA'I



Idan ka hada avocado da ayaba kafin ka kwanta da mace bazaka sake rabo dashi ba. 


Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuh 

Kamar kullum yau ma gashi mun kawo muku wani sirri Wanda duk magidancin da yai wannan hadin to ranar zaiji dadin jimai matuqa ita ma matar idan baka gamsar da ita to indai kana wannan hadin to matsalar ta kau. 

Wannan abun da zaka hada abu biyu ne kawai kacal zaka Nema sune Kamar haka 

(1) Avocado, Da farko dai avocado Wanda a hausa muke kiransa da suna fiya Yana inganta gudanar jini a jikin dan adam,


(2) Banana amfani da banana kuma wadda a hausa muke Kira da ayaba tana inganta dadin jimai idan ana amfani da ita

 

Yadda zakai wannan hadin shine ka bare avocado dinka Kamar haka sai ka zuba shi a blander sannan itama ayaba sai ka bare ta ka saka ta a ciki sai ruwa Kofi daya Shima kazuba a ciki sai a markada. 



Zaku iya kallon video domin samun bayani sosai
👇👇


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post