WANNAN HADIN NA MASU AURE NE KAWAI
Idan kayi wannan hadin kasha yau sai kayi zuwa goma akan gadon matarka
Wannan hadin indai kasan bakada aure ko kuma baka tare da matarka to bai kamata kayi shi ba domin zaka iya samun matsala.
Shi wannan hadin anaso mutum yayi shi musamman wanda baya iya yin zuwan kai kamar sau 3 ko sama da haka a rana, to idan yayi wannan hadin zai iya zuwan kai sama da biyar domin mutum zaiji karfi da sha'awar son yai jima'i.
Yadda ake yin wannan hadin bbu wani wahala domin cikin minti 5 zaka hada shi.
Abubuwan da zaka nema guda 3ne kacal gasu kamar haka
(1)Kwanduwar kwai
(2)Cocacola
(3)Zuma
Zaka fara saka Kwanduwar kwai a cikin kofi sai ka zuba ruwan lemon Cocacola kamar cikin cokali 4 itama zuma sai kazuba kamar cokali 2ko3 sai ka cakuda su sosai su kadu, bayan sun hade sai ka shanye. Amma yanada kyau idan kaci abinci sai kasha to babu shakka a wannan daren sai kasa matarka tayi sumbatu saboda dadi