Kadan daga cikin amfanin minannas.
_ Yana kara shaawa
_ Yana maganin infection
_ Yana sa ni'ima a jikin Mace.
Ana sarrafa minannas ta hanyoyi daban daban domin hada magunguna na Kara ni'ima ko magance infection.
AMFANIN SHAYIN MINANNAS:
Da turanci anakiran wannan ciyawa da suna *MYRTUS*
da larabci kuma anakiranta da suna *آس* dahausa kuma anakiranta da suna *MINANNAS*
AMFANINTA GA LAFIYA:
▪Yana magance ciwon baya da ciwon gabobi.
▪Yana magance kowane nau'in kumburi dakejikin dan'adam.
▪Tana wanke mahaifa tare da samarda sinadarai dazasu taimaka asami daukar ciki dawuri.
▪Yanahana zubargashi dakarawa gashi tsayi.
▪Tana magance duk wani nau'i na sanyi.
▪Yanagyara fata dakashe kurajen jiki.
▪Yana daidaita al'ada dawanke mahaifa.
▪Yana magance ciwon athma.
▪yana kashe kurajen mahaifa musamman idan aka hadashi dasauran sinadarai.
▪yana hana warin jiki dayawan gumi.
Yana taimakawa wajen samun ingantaccen bacci ga way'anda basa samun bacci.
▪Ya nakarawa baki lafiya da kashe amosani dasa baki qamshi.
▪Mata yana karamusu ni'ima da matsi idan sun tafasa ruwansa sunadauke dashi mazakuwa yana karamusu maniyyi.