Gaskiyar Lamari Akan Maganar Sheikh Dahiru Usman Bauchi Akan (Maganar Fulani).
.......Sheikh' Dahiru Usman Bauchi Yace
"Fulani kada ku yi fashi da makami, ka da ku shiga Izala ka da kuma ku dinga yin garkuwa da mutane"
Shehin yaci gaba da cewa: "Ka da ku fito daga taɓo ku faɗa wuta" ya kuma bayyana cewa suma ƴan Izala muna kin sune saboda sun kaskantar da Darajojin Annabi (SAWW) ne yasa muke kinsu makiya Annabi ne don basa ganin darajar Manzon Allah. Fulani kuma duk inda aka san su masoya Annabi (S.A.W) ne.
Wannan ne maganar gaskiya da Sheikh' Dahiru Usman Bauchi ya fada, ba kamar yadda wasu makiya suka canza maganar da SHEHU yayi ba.
Muna addu'an Allah ya kawo mana karshen wannan fituttun dake faruwa a kasar najeriya, Allah ya karawa rayuwar SHEHU lafiya da nisan kwana. Amiin