src='https://pagead2.googlesyndication.com/pagead/js/adsbygoogle.js?client='/> CIKIN HOTUNA | WANI MATACCEN KATON KIFI RUWA YA TURO SHI ZUWA GEFEN TEKU A KASAR ISRA'ILA - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

CIKIN HOTUNA | WANI MATACCEN KATON KIFI RUWA YA TURO SHI ZUWA GEFEN TEKU A KASAR ISRA'ILA

Ruwa Ya Turo Wani Mataccen Kifi Zuwa Gefen Teku A Kasar Isra'ila

Mutane sun taru a kusa da wani mataccen kifin whale da ruwa ya turo a bakin teku a garin Ashkelon da ke kudancin Isra’ila a ranar 19 ga Fabrairu, 2021.

Kifin whale, wanda aka gano a ranar 18 ga Fabrairu a kudancin Nitzanim da ke kusa da Ashkelon, ana zargin  ruwan da kifin ke ciki an haÉ—a shi da gurÉ“atar kwalta, wanda ke kashe dabbobi a teku da yawa.

Amma Hukumar Kula da Yanayi da dabbobi ta Isra'ila ta ce a ranar Juma'a kwararru sun tabbatar da cewa kifin whale, namiji mai tsawon mita 16.9 wanda ya kai kimanin ton 25, ya mutu tun a wasu makwanni biyu da suka gabata.

Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel